Posts

Showing posts from February, 2022

MAJE MUSTAWA

Image
Rabbu shi ne gaba Inna sanyo gaba Zanyi aikin da ba Mai zaman jagaba Sallama sarmada Kan Habib Ahmada Alu sahbu kada Ban cire wane ba Kan batun Issira Har gaban Mi'iira Nan ga Tahtas-Sara Ya wuce can gaba Ai Jubo ne ya zo Nan Buraƙa ku zo Zan batun ba hazo To ku bar fargaba Nan da nan sai Ƙudus Sai ka ce dunduɓus Ya yi sallah Ƙudus Shi da duk Ƴan Gaba Sai ya miƙa sama Sunyi duk sallama Sai ayo tuhhuma Kan a buɗe gaba Ya ƙure har bakwai Ya ga manyan da kwai Anbiya ba bu wai Ya shige har gaba Takkanas yattafi Inda ba ko rufi Ba ciki ba kifi Ba kwatancen sa ba An wuce duk sama Har magaryar ga ma Wadda ke ƙurya ma Hauni daman ka ba Ba yini ba duhu Ba bu zafi lahu Har da huffin sahu Bai cire na sa ba Ya maje Musatawa Can gaban nan kuwa Har magaryar zuwa Ban ga tamkar ka ba An yi kimshe garai Gaisuwar nan warai Can a Tahiya sarai Je karanta gaba Sunyi gani da shi Ga-da-ga shi da shi Tarjaman babu shi Shi kaɗai Mujtaba Ya yi wahyin abin Nan da yabba Mubin Shugaban masu bin Jalla ba ƙahru ...

Salloo Alaihi

ﺎ : ﺻﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻤﺴﻚ ﺍﻟﻔﺘﻴﻖ ﺍﻷﻃﻴﺐ ﺻﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻮﺭﺩ ﺍﻟﻤﻌﻴﻦ ﺍﻷﻋﺬﺏ ﺻـﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﻧﻮﺭ ﺛﻮﻯ ﻓﻲ ﻳﺜﺮﺏ ﺻـﻠﻮﺍ ﻋﻠﻴﻪ ﺑﻤﺸﺮﻕ ﻭ ﺑﻤﻐﺮﺏ ﻣـﺎ ﺯﺍﻝ ﻓﻲ ﺍﻟﺮﺳﻞ ﺍﻟﻜﺮﺍﻡ ﻛﺮﻳﻤﺎ ﺻـﻠﻮﺍ ﻋﻠﻴﻪ ﻭ ﺳﻠﻤﻮﺍ ﺗﺴﻠﻴﻤﺎ ﺻﻠﻮ ﻋﻠﻰ ﺯﻫﺮ ﺍﻟﻜﻤﺎﻝ ﺍﻟﻨـﺎﻳﺖ ﺻﻠﻮﺍ ﻋـﻠﻰ ﻃﻮﺩ ﺍﻟﺒﻬﺎﺀ ﺍﻟﺜﺎﺑﺖ ﺻﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﻣﻦ ﻓﺎﻕ ﻧﻌﺖ ﺍﻟﻨﺎﻋﺖ ﺧﻴﺮ ﺍﻟﻮﺭﻯ ﻣﻦ ﻧﺎﻃﻖ ﺃﻭ ﺻﺎﻣﺖ ﻭ ﺃﻋـﺰﻣﻬﻢ ﻧﻔﺴﺎ ﻭ ﺍﻃﻬﺮ ﺧﻴﻤﺎ ﺻﻠﻮ ﻋــﻠﻴﻪ ﻭ ﺳﻠﻤﻮﺍ ﺗﺴﻠﻴﻤﺎ ﺻﻠﻮ ﻋﻠﻰ ﻣﻦ ﻧﻮﺭﻩ ﻳﺘﺒﻠﺞ ﺻـﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﻣﻦ ﻋﺮﻓﻪ ﻳﺘﺄﺭﺝ ﻟـﻠﺤﻀﺮﺓ ﺍﻟﻌﻠﻴﺎﺀ ﻳﻌﺮﺝ ﺻﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﻣﻦ ﺣﺎﺯ ﻣﺠﺪﺍ ﻳﺒﻬﺞ ﻭ ﺑﻬﺎ ﺍﻟﻌﺮﺵ ﺍﻟﻤﺠﻴﺪ ﻣﻘﻴﻤﺎ ﺻﻠﻮﺍ ﻋﻠﻴﻪ ﻭ ﺳﻠﻤﻮﺍ ﺗﺴﻠﻴـﻤﺎ ﺻﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺒﺪﺭ ﺍﻟﻤــﻨﻴﺮ ﺍﻟﻼﺋﺢ ﺻﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺼﺒﺢ ﺍﻟﺮﺷﺎﺩ ﺍﻟﻮﺍﺿﺢ ﺻﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻤﺴﻚ ﺍﻟﺬﻛﻲ ﺍﻟﻔﺎﺋﺢ ﺻﻠﻮﺍ ﻋـﻠﻰ ﺍﻟﻬﺎﺩﻱ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺍﻟﻨﺎﺻﺢ ﺍــﻠﺮﺷﺪ ﻓﻬﻢ ﻭ ﺍﻟﻬﺪﻯ ﺗﻔﻬﻴﻤﺎ ﺻﻠــﻮﺍ ﻋﻠﻴﻪ ﻭ ﺳﻠﻤﻮﺍ ﺗﺴﻠﻴﻤﺎ ﺻﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﻣﻦ ﺷﺮﻋﻪ ﻻ ﻳﻨﺴﺦ ﺻﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﻣﻦ ﻋﻬﺪﻩ ﻻ ﻳﻔﺴﺦ ﺻـﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﻣﻦ ﺑﺎﻟﺜﻨﺎﺀ ﻳﻀﻤﺦ ﻋﻠﻴــﺎﺅﻩ ﻋﻠﻴﺎ ﺍﻟﻜﻤﺎﻝ ﺗﺆﺭﺥ ﻧﺎﻝ ﺍﻟﻤﻔــﺎﺧﺮ ﻭ ﺍﻟﻜﻤﺎﻝ ﻗﺪﻳﻤﺎ ﺻﻠﻮﺍ ﻋـﻠﻴﻪ ﻭ ﺳﻠﻤﻮﺍ ﺗﺴﻠﻴﻤﺎ ﺻﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻬﺎﺩﻱ ﻷﻋﺬﺏ ﻣﻮﺭﺩ ﺻﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﺧﻴﺮ ﺍﻷﻧﺎﻡ ﺍﻷﻭﺣﺪ ﺻـﻠﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﺑﺪﺭ ﺍﻟﺘﻤﺎﻡ ﺍﻷﺳﻌﺪ ﺑﻤﺤﻤـﺪ ﻓﺰﻧﺎ ﻭ ﻣﻦ ﻛﻤﺤﻤﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﻋــــﻈﻢ ﻗﺪﺭ ﺗﻌﻈﻴﻤﺎ ﺻﻠﻮﺍ ﻋـﻠﻴﻪ ﻭ ﺳﻠﻤﻮﺍ ﺗﺴﻠﻴﻤﺎ ﺻﻠــﻮﺍ ﻋﻠﻰ ﻣﻦ ﺑﺎﻟﻨﺒﻮﺓ ﻳﻨﻔﺬ ﺻﻠﻮﺍ ﻋـﻠﻴﻪ ﻓﻠﻠﺴﻌﺎﺩﺓ ﻳﺠﺒﺬ...