Posts

Showing posts from May, 2022

Ayoyin Karya Sihri da Kambun Baka da Shafar Jinnu

قراءة سورة الفاتحة . آية الكرسي: قال الله -تعالى-: (اللَّـهُ لَا إِلَـٰهَ إِلَّا هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ لَا تَأْخُذُهُ سِنَةٌ وَلَا نَوْمٌ لَّهُ مَا فِي السَّمَاوَاتِ وَمَا فِي الْأَرْضِ مَن ذَا الَّذِي يَشْفَعُ عِندَهُ إِلَّا بِإِذْنِهِ يَعْلَمُ مَا بَيْنَ أَيْدِيهِمْ وَمَا خَلْفَهُمْ وَلَا يُحِيطُونَ بِشَيْءٍ مِّنْ عِلْمِهِ إِلَّا بِمَا شَاءَ وَسِعَ كُرْسِيُّهُ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضَ وَلَا يَئُودُهُ حِفْظُهُمَا وَهُوَ الْعَلِيُّ الْعَظِيمُ).[٦] قال الله -تعالى-: ( وَقالَ فِرعَونُ ائتوني بِكُلِّ ساحِرٍ عَليمٍ * فَلَمّا جاءَ السَّحَرَةُ قالَ لَهُم موسى أَلقوا ما أَنتُم مُلقونَ * فَلَمّا أَلقَوا قالَ موسى ما جِئتُم بِهِ السِّحرُ إِنَّ اللَّـهَ سَيُبطِلُهُ إِنَّ اللَّـهَ لا يُصلِحُ عَمَلَ المُفسِدينَ * وَيُحِقُّ اللَّـهُ الحَقَّ بِكَلِماتِهِ وَلَو كَرِهَ المُجرِمونَ).[٧ ] قال الله -تعالى-: ( قالوا يا موسى إِمّا أَن تُلقِيَ وَإِمّا أَن نَكونَ أَوَّلَ مَن أَلقى* قالَ بَل أَلقوا فَإِذا حِبالُهُم وَعِصِيُّهُم يُخَيَّلُ إِلَيهِ مِن سِحرِهِم أَنَّها تَسعى* فَأَوجَسَ في نَفسِهِ خيفَةً موس...

DUBORA INA UMMU.QABEEH?

Banga ribar ja'irai ba Masu zagin Shugaba ba Ɗaukaka girma da haiba Rabbana Mahmudu yabba Masu ƙinsa a hir ku daina gaba Inko kunƙi ku daina walla Za ku saura ku na ta ƙwalla Har fushi ya kashe ku zalla Mujtaba zaɓi na Jalla Mai ƙinsa ba zai ga fa'ida ba Da a Denmak ko Faransa Ne mu ke jin masu ƙinsa Na ta barkwanci da wasa Wanda ke taɓa janibin sa Ba mu yarda da wagga shaiɗana ba Ga Yahudu haɗa Nasara Harda arne mai tsirara Bai da aiki sai harara Martabar Manzon mu Nura Yin hakan bai tauye martabar ba Babu alfahri batun nan Shugaba ne gun mutanan Can na farko har zuwa nan Ƙin ku koko son batun nan Haka dai yake bada gardama ba Arniya a garin na Shehu Ta yi ɓanɓarma da ihu Kan Fiyayyen nan Fasihu An baje ta su na ihu Ba mu san manufarsu duniya ba In tace Isah Na kowa Wai Ɗayan Uku ne da sowa Har ta nemo amsa kuwwa MA BIHI KAFARAT ta zowa Ba ruwan mu ba za mu kai ido ba Wanda yattaɓa Shugaban mu Ba mu ji kuma ba gani mu Kansa duk mun bada ran mu Don mu fanso Shugaban mu Ban ji m...