Ya Rabbana raya mana Muhammada

"Ya Rabbana raya mana Muhammada

Har dai ya girma yai gudu kamar gada

Sannan ya zamto shugaba na duk guda

Ka rusa masu ƙin sa har mahassada

Sannan ka ba shi ɗaukaka ta sarmada"


----Shaima'u yar uwar Annabi (ASW), mai rainonsa kuma mai ƙaunar sa (RA)





Comments

Popular posts from this blog

BARAM-BARAM

MAWADDAH

Raina Fansar Ka