MUGUN BAWA
DAN HAKIKA MUGUN BAWA
Dan Hakika mugun bawa jakin banza la'ananne
Mushriki ne ko yai sallah
Ga dan farka tonanne
Masu zagin jalla wa'azza
Harda Manzon dukka mutane
Kafiri ne tsantsa wallah
Ya rike komai Allah ne
Babu sallah babu salati
Sai tulin suma jaki ne
Dan Hakika ka kaskanta
Ja'iri mai doyin nan ne
Da ina jin wai wai kunce
Yau kazantar naji da kunne
Ban raga muku ku yan iska
Ni da ku yau ni ko ku ne
Haihuwa tasa anyi asara
Jakin banza tsinanne
Ba shi wanka baya wanki
Kunga mai doyin baki ne
Duguja sunanka a gun mu
Fajiri mai bin Rasta ne
Ko Buraiman naku ku gane
Ya sani bawan Allah ne
Ya fada shi mai bauta ne
Gun Ta'ala duk fa ku gane
Banda kai banzar bazara ne
Zaka ce komai Allah ne
Duk ku tuba ku bar yin shirka
Wanda yakki ko dan banza ne
Haihiwarka fa gwanda barinka
Ja'iri mai jahilci ne
Jinjirin jaki ya fika
Tunda shi mai tauhidi ne
Mai hakika mugun bawa
Jakin banza tsinanne
Comments
Post a Comment